iqna

IQNA

IQNA - A jawabin da ya gabatar a wajen taron Gaza da aka yi a birnin Istanbul, babban jami'in kula da harkokin addini na kasar Turkiyya ya jaddada cewa, batun Kudus da Gaza bai shafi Falasdinawa kadai ba, lamari ne da ya shafi dukkanin musulmin duniya.
Lambar Labari: 3493761    Ranar Watsawa : 2025/08/24

Tehran (IQNA) musulmi sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia bayan shudewar shekaru 86..
Lambar Labari: 3485020    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia .
Lambar Labari: 3485013    Ranar Watsawa : 2020/07/24

Tehran (IQNA) Rajab tayyib Erdogan ya amince da matakin da kotu da ta dauka na yanke hukuncin da ya bayar da damar a mayar da gizin Hagia Sophia zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3484972    Ranar Watsawa : 2020/07/11